声临天外|豪萨语版《男孩和树》

声临天外|豪萨语版《男孩和树》

声临天外|豪萨语版《男孩和树》

本期内容

豪萨语版 《男孩和树》

声临天外|豪萨语版《男孩和树》

学姐有话说

大家好!我是来自亚非语学院豪萨语专业170608班的学生马畅,很开心能参与到这次声临天外的活动中,想在这里对即将要步入天外的大一学弟学妹们真心地说一句欢迎你们,你们将会为天外注入新的活力,我很希望能够认识你们,能和大家成为朋友,让我们共同期待美好的大学生活吧!

声临天外|豪萨语版《男孩和树》

Yaro da Bishiyarsa

A zamanin da can, akwai wata babbar bishiyar tufa. A kowace rana wani ƙaramin yaro yana son zuwa ya yi wasa a kusa da bishiyar. Yaron yana hawa har saman bishiyar, sannan ya tsinki tufa ya ci, idan ya gaji da wasa kuma sai ya nemi inuwar bishiyar ya yi kwanciyarsa. Yaron yana ƙaunar bishiyar ita ma bishiyar tana son yin wasa tare da shi.

Ana nan, sai wannan yaro ya girma kuma ya daina zuwa wasa jikin bishiyar.Wata rana, sai yaron ya dawo wurin bishiyar cikin baƙin ciki. Sai bishiyar ta ce da yaron, “Zo ka yi wasa da ni.”

“Ni fa ba yaro ba ne, na daina wasa a kusa da bishiyoyi.” Yaron ya ba ta amsa da cewa, “Kayan wasa nake so, ina bukatar kuɗi domin na sayo su.”

Bishiya ta ce, “Ka yi haƙuri, ba ni da kuɗi, amma ka iya tsinkar duk wata tufa da ke bishiyar nan ka je ka sayar. Da haka za ka sami kuɗi.” Yaron ya yi farin ciki sosai. Sannan ya tsinke dukkan tufar da ke kan bishiyar nan ya tafi abinsa. Daga nan, ba ta sake ganin ƙeyarsa ba. Wannan ya ɓata wa bishiya rai.

Wata rana sai yaron ya sake dawowa, bishiya ta yi farin ciki da haka.

Sai bishiya ta ce, “Zo ka yi wasa da ni.”

Sai yaron ya ce, “Ni fa ba ni da lokacin wani wasa. Ina bukatar kulawa da iyalina. Sabo da muna bukatar gidan da za mu zauna. Ko za ki taimake ni.” Sai bishiya ta ce, “ka yi haƙuri, ba ni da gida. Amma za ka iya sare duka rassana ka gina gida da su.” Nan take, yaron ya sare duka rassan bishiyar ya tafi da su yana ta murna.

Bishiya ta ji daɗi sosai sabo da ta faranta wa yaron rai, amma daga nan ba ta sake jin duniyarsa ba. Haka nan bishiya ta sake shiga halin kaɗaici da takaici.

译文:

男孩和树

很久以前有一棵苹果树。一个小男孩每天都喜欢来到树旁玩耍。他爬到树顶摘苹果吃,玩累了就在树荫里打盹。他爱这棵树,树也爱和他一起玩。

就这样,小男孩长大了,不再到树旁玩耍了。

有一天,男孩回到树旁,看起来很悲伤。树说:“来和我玩吧!”“我不是小孩了,我不会再到树下玩耍了。”男孩答到,“我想要玩具,我需要钱来买玩具。”

“抱歉我没有钱,但是你可以摘下我所有的苹果拿去卖,这样你就有钱了。”男孩非常高兴。他摘掉树上所有的苹果,然后离开了。从那以后男孩没有回来。树很伤心。

有一天,男孩回来了,树非常开心。

“来和我玩吧。”树说。“我没有时间玩。我得照顾家庭,因为我们需要一座房子,你会帮我吗?”“很遗憾,我没有房子。但是,你可以砍下我所有的树枝来建房。”男孩立刻砍下了所有的树枝,高高兴兴地离开了。

看到男孩高兴,树也很高兴。但是,自从那时起男孩没再出现,树又感到了孤独和悲伤。

往期回顾:

亚非语篇:

英语篇:

欧语篇:

策划 | 窦文彤

来源 | 亚非语学院


分享到:


相關文章: